babbar motar dakon taliya ta fadi a kaduna mutane sun daka mata wawa.

 Bayan faduwar motar dakon taliyar leda jama'a sun daka wawa a kaduna

Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel

"Wasu gundun al'umma maza da  mata kamar yadda mai karatu yake iya tozali da hotunan nasu,  a rahotonce an tanbatar da cewa! sun daka wawa ga taliyar Leda bayan da babbar motar dakon taliyar ta fadi nan warwas bisa titi. 

Bisani; badai ayi watawataba jama'ar gari nan take sukayi yekuwa ma sauran mutane, kafin kace kwabo tuni  jama'a sun taru nan take basu kasa a gwiwaba suka dirkakama wannan taliyar ledan wawa."  

"Al'amarin ya farune a cikin garin kaduna daidai bay pass gadar Nasarawa."

Ko me mai karatu zai ce ?

Comments

Popular posts from this blog

Dana ba zai ci amanarki ba saboda kina da kyau – Tsohon gwamna ga surukarsa

SOJOJI SUN HALAKA KASURGUMIN DAN AWAREN KASAR BIAFRA.