WANI DAN VIGILANT YAYI BATANCI YAKUMA GAMUDA AJALINSA

ANƘARA YIN JAHADI ✊
        Jiya Ansamu wani ɗan banga Musulmi jahili  daƙiƙi mai suna Halliru a Lugbe Garage Abuja , yayi ɓatanci ga Annabi Muhammad (S.A.W) inda Ayau Masoya Almustapha suka Aikashi lahira ya Amsa Tambayoyi ya karɓi sakamako .
        Munsamu cewa ɗan bangan yazo kama mai Laifi ne , sai Al'umma suka ce bazai tafi dashi ba , Shine Ya Ambaci Annabi (S.A.W) yace ko shi yazo Bazai iya hana ya tafi dashi ba "Subhanallaah !!! "
        A yau Al'umma suka riske shi a gida yana cin Abinci suka fiddo dashi , Suka jejjefe shi da manyan duwatsu har sai da suka aika shi ƙiyama daga bisani suka Cinna mashi wuta .
        Amma a fahimtata shi Bai faɗi Abunda ya faɗa ba saboda yaci zarafin  Manzon Allah (S.A.W) , ya faɗa ne bisa rashin sanin Hukuncin da zai biyo bayan mutum idan ya misalta irin haka a Addinan ce , Sai dai aikin gama-ya Gama , Jahilci da rashin Sanin Addini yasa Bakin sa ya kashe shi , cikin Kafirci , Malamai aƙara Azama wurin Faɗakar da Al'umma daraja ta Annabi (S.A.W) .
             Allah ya ƙara tsira da Aminci ga Annabi Muhammad (S.A.W).

Comments

Popular posts from this blog

Dana ba zai ci amanarki ba saboda kina da kyau – Tsohon gwamna ga surukarsa

SOJOJI SUN HALAKA KASURGUMIN DAN AWAREN KASAR BIAFRA.